fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: January 2012
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2012_01_01_archive.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Tuesday, January 3, 2012. Ranar Lahadi, 1 ga watan Janairu ne na halarci babban taron sabuwar shekara. Na kungiyar Tsangayar Alheri. Da ke Dandalin Facebook. An gayyace na gabatar da. Kasida ta musamman kan Bunkasar Fasahar Sadarwar Zamani a Najeriya: Kalubale da Ci Gaba. A sha karatu lafiya. Irin na kamfanin IBM, (IBM Digital Typewriter),. Mai su...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Katsina 2013: Rayuwar Matasa a Dandalin Abota na Intanet
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/katsina-2013-rayuwar-matasa-dandalin.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Katsina 2013: Rayuwar Matasa a Dandalin Abota na Intanet. Wannan ita ce kasidar da na gabatar a taron TSANGAYAR ALHERI na shekara shekara, wanda aka yi a makera Motel da ke hanyar Daura a Katsina birnin Dikko. Ya shahara sosai har abokan hamayyarsa suka fara neman yadda za su kayar da shi, amma abu ya ci tura. Daga ci...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Rayuwar Matasanmu a Dandalin Facebook (3)
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/rayuwar-matasanmu-dandalin-facebook-3.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Rayuwar Matasanmu a Dandalin Facebook (3). A makon da ya gabata mun kawo wasu daga cikin jerin shahararrun katobara da wasu suka taba yi a Dandalin Facebook,. Da irin tasirin da hakan yayi ga rayuwarsu ko. Rayuwar wadanda suke tare da su ko na al'umma. Muna kuma kallon samfurin rayuwa ne daga wasu kasashe. Bayan wasu ...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Tasirin Mu'amala da Wayar Salula ga Al'umma
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/tasirin-muamala-da-wayar-salula-ga.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Tasirin Mu'amala da Wayar Salula ga Al'umma. A yau ina neman afuwan masu karatu, kan rashin ci gaba da silsilar da muka faro a baya kan asalin tunani tsakanin kwakwalwa da zuciyar dan adam. Hakan ya faru ne saboda nisa da nayi da dakin bincike na. Ayyuka sun dabaibaye ni, don haka na nemi uzuri. A gafarce ni don Allah.
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Sakonnin Masu Karatu (1)
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/sakonnin-masu-karatu-1.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Sakonnin Masu Karatu (1). A yau ga mu dauke da amsoshin sakonninku da kuka turo cikin kwanakin baya. Na san da yawa cikin masu karatu sun ta neman layina basu samu ba, wasu ma sun ta turo sakonnin tes amma abin yaki zuwa. Wannan ya faru ne saboda tafiya da nayi zuwa wata kasa, ban dawo ba sai bayan kwanaki 40. Bayan h...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Amsoshin Wasikun Masu Karatu (1)
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/amsoshin-wasikun-masu-karatu-1.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Monday, February 25, 2013. Amsoshin Wasikun Masu Karatu (1). A yau ga mu dauke da wasu daga cikin wasikunku. Wadanda na amsa a lokacin da aka turo, na goge su. Wadanda ke nan a yanzu su ne wadanda ban samu amsa su ba sadda masu sakonnin suka aiko. Akwai wadanda aka aiko ta akwatin Imel, su ma wadannan duk na amsa su. Da fatan za a dace. Abin da wa...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Waiwaye Adon Tafiya....(5)
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/waiwaye-adon-tafiya5.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Waiwaye Adon Tafiya.(5). Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don tattaunawa da juna, da kuma yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya.". A yanzu shekarun wannan shafi namu biyar kenan da watanni shida cif-cif. Bayan haka, za mu ga yawan...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Amsoshin Wasikun Masu Karatu (2)
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/amsoshin-wasikun-masu-karatu-2.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Amsoshin Wasikun Masu Karatu (2). Wannan shi ne kashi na biyu na sakonnin masu karatu, kamar yadda muka yi alkawari a makon da ya gabata. Da fatan za a ci gaba da rubuto mana kamar yadda aka saba. Kada a manta a rika rubuta suna, da adireshi a karshen kowace tambaya ko sakon tes/Imel. Da fatan za a kiyaye. Babu wani h...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: February 2013
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013_02_01_archive.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Monday, February 25, 2013. Amsoshin Wasikun Masu Karatu (2). Wannan shi ne kashi na biyu na "Amsoshin Wasikun Masu Karatu.". 8230;………………………………………………………. Baban Sadik, Allah ya saka maka da alheri da fadakarwar da kake yi wa al'umma. Da fatar Allah ya barmu tare, amin. Daga Nasiru Sani Gusau, Jihar Zamfara. Na gode. Prince Babani Yola. Don haka, ba ...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Wasu Daga Cikin Sakonninku
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/wasu-daga-cikin-sakonninku_13.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Wasu Daga Cikin Sakonninku. Assalaamu Alaikum Baban Sadik, ina fatan kana tare da iyalanka gaba daya lafiya. Hakika ka yi tsokaci a kan abu mai mahimmanci wanda ya dade yana damu na kuma yake halaka samarinmu, a makalarka mai taken: "Rayuwar Matasanmu a Dandalin Facebook.". Yusuf Mu'azu, ABU Zaria: 08031802438. Sai da...