musulunci-mata.blogspot.com
Rukunin Y'an Uwa Mata: SHAWAR-WARI GA MACE ME CIKI
http://musulunci-mata.blogspot.com/2008/06/shawar-wari-ga-mace-me-ciki.html
Rukunin Y'an Uwa Mata. Saturday, June 21, 2008. SHAWAR-WARI GA MACE ME CIKI. Y'ar Uwa a musulunci: wadannan wasu shawar-wari ne da likitoci suke baiwa Mace me goyon ciki, da fatan zaki kula da su da kyau. Ki baiwa abinda ke cikin ki kula matuka, saboda kisami lafiya da kubuta, ke da abinda ke cikinki insha Allahu. 2 Yakmata ki dinga cin abinci sosai, irin wanda yake gina jiki, ta yanda zaki sami lafiya, da d'an dake ciki. 4 Ki dinga shan kaman kofi hudu na madara, ko nono a kowace rana. 10 Ki lazimci Nat...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/02/08 - 01/03/08
http://musulunci.blogspot.com/2008_02_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. FARKO: FUSKANTAR ALQUR’ANI:. Links to this post. HANYOYIN TABBATUWA AKAN ADDININ ALLAH,. Maudu’ine me muhimmanci saboda:. Halin da Musulmai suke rayuwa a ciki a Yau, da Nau’I daban- daban na fitintinu da abubuwan rud’i da dangogin ababen Sha’awa da Shubuhohi. Saboda yanda zamani ya lalace, da karancin na kwarai, da raunin matemaki da karancin masu temakawa,. Yin ridda da komawa kafirci da juyewa yayi yawa,. Links to this post. Kuma wannan ...
musulunci-azumi.blogspot.com
Ramadan: ABUBUWAN DA'AKA HALASTA MA ME AZUMI
http://musulunci-azumi.blogspot.com/2007/11/abubuwan-daaka-halasta-ma-me-azumi.html
Wednesday, November 21, 2007. ABUBUWAN DA'AKA HALASTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA'AKA HALASTA MA ME AZUMI SUNE KAMAR HAKA:. Shiga cikin Ruwa da yin nitso aciki. Da sanyaya jiki saboda tsananin zafi, Domin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam yakasance : (. Yana zuba ruwa akansa, yana me Azumi saboda k�ishi ko saboda Zafi". Ahmad da Abu Dawud ). Yawayi gari yana me janaba. Ya halasta, Saboda fadin Nana A'isha Allah ya kara mata yarda :. Wato acikin Azumin Ramadan. Ci da Sha da Jima�i cikin dare. Da Shakan kansh...
musulunci-fatawa.blogspot.com
Fatawa: Menene Ma'anar Mafarki kuma Yaya Yake?
http://musulunci-fatawa.blogspot.com/2008/06/menene-maanar-mafarki-kuma-yaya-yake.html
Tuesday, June 17, 2008. Menene Ma'anar Mafarki kuma Yaya Yake? Al-allamah Abdurrahman bn Abdullahi Al-ajlan Malami a haramin Makkah. Rana: 15-12-1422 A.H. Subscribe to: Post Comments (Atom). Rukunan dasuke Ciki Shafinmu. Hukunce - Hukuncen Azumi. Aikin Hajji da Umarah. Sashin Y'an Uwa Mata. Tabbatuwa akan Addinin Allah. HUKUNCIN YIN LAYYA BAA GARI NA BA. Menene Hukuncin Tabarruki (Neman Albarka). Menene Maanar Mafarki kuma Yaya Yake? Bam - Bamci tsakanin Wankan Janaba da Wankan tsabt.
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: I'ITIKAFI
http://musulunci.blogspot.com/2008/09/iitikafi.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. Dasunan Allah mai Rahama Mai Jinkai. Shine lazimtan masallaci da zama cikinsa da niyyan samun kusanci zuwa ga Allah. kuma malamai sunyi ittifak'I -wato sun hadu- akan cewa itikafi an shar'antashi kuma mustahabbi ne. Mafi yawan malamai sun tafi akan cewa mustahabbi ne. Yace: (akwai mamaki a Al'amarin musulmi! Baya inganta ga wanda ba musulmi ba. Sharad'I ce ga dukkan ibadodi, kuma duk aikmin da babu niyya a cikinsa ba karbabbe bane. Wasu da...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: MUTUWA DA KOWA KESO KYAKKYAWAN K'ARSHE
http://musulunci.blogspot.com/2014/01/mutuwa-da-kowa-keso-kyakkyawan-karshe.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. MUTUWA DA KOWA KESO KYAKKYAWAN K'ARSHE. SHIN KO KASAN ALAMOMIN KYAKYAWAN CIKAWA? Dukkan Musulmi na kwarai yana fatan yayi kyakyawan cikawa a lokacin da ze bar duniy. kuma ana iya ganin alamu da Nassin Hadisan Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya bayyana alamomin Suna dayawa, hakika Malamai Allah yayi masu Rahama sun bibiyesu suka sakamakon karanta Nassoshin dasuka zo akan haka, amma mu anan zamu kawo wasu ne daga cikinsu akwai:.
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: HADA ALAH DA WANI (SHIRKA)
http://musulunci.blogspot.com/2009/02/hada-alah-da-wani-shirka.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. HADA ALAH DA WANI (SHIRKA). Shirka itace mafi girman abinda Allah ya haramta aayan kasa , Saboda Hadisin da Abi Bakrata ya ruwaito Yace : Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam: "Shin bana baku labarin mafi girman Manyan laifuka ba har sau uku Se Sahabbai sukace bamu ya Manzan Allah , se Manzan Allah Yace: Shine Yin Shirka da Allah…". Bukhari No. 2511. An Nisa'i – 48. YIN BAUTA GA KABARI. Amsaa ma mabukaci idan yakirashi , kuma yake yaye ...
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/07/08 - 01/08/08
http://musulunci.blogspot.com/2008_07_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. SIFFAR BARCIN MANZAN ALLAH SALLALLAHU WASALLALAM. SIFFAR BARCIN MANZAN ALLAH SALLALLAHU WASALLALAM. Ya kasance yana Barci a Farkon dare, ya raya karshensa – wato yanayin Sallah a cikinsa kenan-. Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam Ya. Kasance idan ya hau kan shinfidarsa zeyi Barci yana cewa : “ Bismikallahumma Amutu Wa’ahyaa” (Ma’ana Da sunanka Ubangiji, nake Mutuwa kuma nake Rayuwa. Mutuwa =. Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Ya.
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: DARUSSA GAMEDA DOGEWA TA GAZZA
http://musulunci.blogspot.com/2009/02/shirka-itace-hada-allah-da-wani-cikin.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. DARUSSA GAMEDA DOGEWA TA GAZZA. Hadisan Manzo S.A.W. Yin riko da Sunnata da. Rukunan dasuke Ciki Shafinmu. Hukunce - Hukuncen Azumi. Aikin Hajji da Umarah. Sashin Y'an Uwa Mata. Tabbatuwa akan Addinin Allah. MATSAYIN SHIRKA A ADDINI. ABUBUWAN DA AKA HAASTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA AKA HARAMTA MA ME AZUMI. ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI. IITIKAFI A MUSULUNCI DA SHARUDDANSA. Abubuwan dasuke cikin Shafin. HADA ALAH DA WANI (SHIRKA).
musulunci.blogspot.com
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA: 01/05/08 - 01/06/08
http://musulunci.blogspot.com/2008_05_01_archive.html
ISLAMA CIKIN HARSHEN HAUSA. MARABA DA ZUWA SHAFINMU NA MUSULUNCI. NA BIYAR: AMBATON ALLAH (WATO YIN ZIKIRI). Ambaton Allah yana daga mafi girman dalili na samun Tabbatuwa. Kayi tunani akan kusanci da juna da umarni guda biyu sukayi cikin Fadinsa madaukakin Sarki : [. Yaku Wadanda sukayi Imani Idan kun hadu da wata Jama’a – wato kafirai kenan a Yaki – To ku tabbatu, kuma ku ambaci Allah da yawa…. 8220; Kuma kayi tunanin Rumawa da Farisawa a Yakukan da’akayi da kuma Masu Zikiri duk da Karancinsu. E, duga-d...