hausaonline.wordpress.com
Links « Hausa Online
https://hausaonline.wordpress.com/links
Learning Hausa (and other less commonly taught languages) using the Internet. This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial-ShareAlike 3.0 Unported License. Photo by Mike Blyth - click on the photo to see more pictures of Hausaland. In ka rena tagumi ka ga ƙuƙumi. In na rena kasuwa ko saƙo ba ni. Sabon ido shi ke sa reni. Saniya ba ta rena dawa. Da duban reni gaira gaba ta tsaya. Sponsored: 64% off Code Black Drone with HD Camera. Global glossary: Hausa English. 1,862,803 visits.
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: June 2010
http://almajira.blogspot.com/2010_06_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Tuesday, 29 June 2010. Talauci na Janyo Mutuwar Mata Wajen Haihuwa. A wani rahoton BBC, wakilin jihar Jigawa, Muhammad Annur Muhammad, ya bayyana cewa a shekaru ukun da suka shige, alkaluma sun nuna cewa jihar Jigawan ce kan gaba a Nigeria a wannan matsala. Baya ga wannan, sukan yi ayyuka na karfi, da wahala kamar su noma da surfe da sussuka, har zuwa lokacin da suke gab da zuwa kan-gwiwa. Karfin su kan kare...
fasahar-intanet.blogspot.com
Kimiyya da Fasahar Sadarwa!: Tsarin Mu'amala da Wayar Salula (1 - 10)
http://fasahar-intanet.blogspot.com/2013/02/tsarin-muamala-da-wayar-salula-1-10.html
Kimiyya da Fasahar Sadarwa! Simplifying The Science of "Information Technology" for the Hausa Community on the Internet - through Translation and Localization! Wednesday, February 13, 2013. Tsarin Mu'amala da Wayar Salula (1 - 10). A baya bayanai sun gabata kan tasirin mu'amala da wayar salula, ga al'umma baki daya, da kuma tasirin hakan ga kebantattun mutane. Duk wani abu na mu'amala yana da bangare biyu ne; da bangaren amfani, da kuma bangaren cutarwa. Ya danganci yadda mai amfani da abin yayi. Akwai w...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: Yaya Za'a Warware Matsalar Boko Haram
http://almajira.blogspot.com/2011/06/yaya-zaa-warware-matsalar-boko-haram.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 17 June 2011. Yaya Za'a Warware Matsalar Boko Haram. Boko Haram ta somo asali yau kusan shekaru 2, inda ake daukar jihar Borno dake arewa maso gabashin Nigeriar a matsayin hedikwatar su. Ana ganin aikace-aikacen ‘yan kungiyar da cewa kokari ne na ganin an kaddamar da Shari’ar Musulunci a Nigeria. Hare-haren da Boko Haram ke kaiwa sun tsananta ne bayan kashe shugabansu. Ni dai har yanzu banga wani wanda a...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: Babban Abu Da Ya Sosa Mani Rai
http://almajira.blogspot.com/2013/10/babban-abu-da-ya-sosa-mani-rai.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 4 October 2013. Babban Abu Da Ya Sosa Mani Rai. A karshe dai matasan nan sai da suka sa na zubar da hawaye. Ashe duk abunda kake yi ana kallon ka? A sharhina na gaba zan yi tsokaci kan Babban Taro na Kasa (National Conference) wanda ‘yan kungiyar Muryar Talaka suka nemi jin ra’ayi na, da kuma ko yana da dangantaka da talaka. Allah Ya ba mu Sa’a, amin! 6 October 2013 at 00:14. 29 October 2013 at 20:12.
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: Zaben 2011: Wancakalar da Babbar Dama
http://almajira.blogspot.com/2011/05/zaben-2011-wancakalar-da-babbar-dama.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Monday, 16 May 2011. Zaben 2011: Wancakalar da Babbar Dama. A karshe dai ‘yan Nigeria sun kama hanyar jefa kuri’a ranar asabar 2 ga Afrilu, amma sai me? Allah cikin ikonsa an yi zaben a haka – cikin zarge-zarge da fargaba, da tashe-tashen hankali, da abubuwan da ba zasu fadu ba. Sai dai babban abunda ya fito wanda kuma shine babban abun takaici a wannan zaben shine yadda aka yi amfani da kudi, da kayan masarufi ...
hausaonline.wordpress.com
Google Translate now available in Hausa « Hausa Online
https://hausaonline.wordpress.com/2013/12/13/google-translate-now-available-in-hausa
Learning Hausa (and other less commonly taught languages) using the Internet. This work is licensed under a Creative Commons Attribution-NonCommercial-ShareAlike 3.0 Unported License. Photo by Mike Blyth - click on the photo to see more pictures of Hausaland. In ka rena tagumi ka ga ƙuƙumi. In na rena kasuwa ko saƙo ba ni. Sabon ido shi ke sa reni. Saniya ba ta rena dawa. Da duban reni gaira gaba ta tsaya. Sponsored: 64% off Code Black Drone with HD Camera. Global glossary: Hausa English. 1,862,803 visits.
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: February 2011
http://almajira.blogspot.com/2011_02_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 11 February 2011. Juyin-Juya Hali a Masar: Talakawa Sun Yi Nasara. Shi kenan ta faru ta kare. An kafa tarihi a Masar. Jama’ar kasar ta Masar sun yi nasarar kifar da gwamnatin shugaba Hosni Mubarak, mutumin da ya shafe shekaru 30 ynla wadaka da kasar Masar din. A karshe dai kamfe din nasu ya mamaye kusan manyan biranen kasar, inda a kwanakin baya-bayan nan kungiyoyin ma’aikata su ma, suka shiga yaji...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: May 2011
http://almajira.blogspot.com/2011_05_01_archive.html